logo

HAUSA

Girbin hatsi da na’urar zamani

2023-11-06 14:37:04 CMG Hausa

Manoman kauyen Jiaoqiao na garin Longfu dake birnin Liuyang na lardin Hunan na kasar Sin suna girbin hatsi da na’urorin zamani. (Jamila)