Tafiya a igiyar sama dake tsakanin manyan duwatsu
2023-11-06 12:18:31 CMG Hausa
Yadda ‘yan kasashe daban-daban ke halartar gasar yin tafiya kan igiyar sama da aka daura tsakanin manyan duwatsu a gundumar Xianju ta birnin Taizhou na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)