Wurin adana kayan tarihi a tashar jirgin kasa karkashin kasa
2023-11-06 14:39:15 CMG Hausa
An kafa wurin adana kayayyakin tarihi a tasoshin jirgin kasa karkashin kasa na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin domin yin bayani kan tarihin ci gaban jirgin kasa karkashin kasa a birnin ga jama’a. (Jamila)