logo

HAUSA

Zhang Jiahui, wata soja yarinya ta samu lambar yabo mai matsayi na 3

2023-11-06 07:29:28 CMG Hausa

Zhang Jiahui wadda aka haifa shekarar 2002, ta shiga aikin soja a watan Maris na shekarar 2022. Yanzu soja ce mai aikin jinya a wata rundunar sojan kasar Sin. A kwanan baya, ta samu lambar yabo mai matsayi na 3. (Sanusi Chen)