logo

HAUSA

Baje kolin na’urar likitanci

2023-11-02 09:19:00 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin na’urorin likitanci na kasa da kasa karo na 88 a birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)