logo

HAUSA

Na’urar haka hanya karkashin kasa

2023-11-02 09:22:27 CMG Hausa

Ana amfani da babbar na’urar haka hanya karkashin kasa wato shield a birnin Chongqing na kasar Sin domin gina hanya karkashin kasa a birnin. (Jamila)