logo

HAUSA

Firaministan Girka zai ziyarci kasar Sin

2023-11-02 14:07:05 CMG Hausa

Bisa gayyatar da firaministan kasar Sin Li Qiang ya yi masa, firaministan kasar Girka Kyriakos Mitsotakis, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Sin a yau Alhamis da gobe Juma’a.  (Saminu Alhassan)