logo

HAUSA

An kaddamar da yankin gwaji na cinikayya maras shinge a Xinjiang

2023-11-02 20:39:32 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barkanmu da war haka! Kwanan baya, an kaddamar da yankin gwaji na cinikayya maras shinge ko FTZ a jihar Xinjiang ta kasar Sin, aikin da ya kasance muhimmin matakin kasar Sin na inganta harkokin bude kofa ga waje da yin kwaskwarima a gida cikin sabon zamani.