Yawan fasinjojin da suka yi zirga-zirga a filin jiragen sama na Ben-Gurion na kasar Isra'ila ya ragu
2023-11-01 18:36:37 CMG Hausa
Yawan fasinjojin da suka yi zirga-zirga a filin jiragen sama na Ben-Gurion na kasar Isra'ila ya ragu sakamakon rikicin dake faruwa Isra'ila da Palesdinu. (Zainab Zhang)