logo

HAUSA

Masana’antun halayyar musamman a Heze

2023-10-31 14:53:35 CMG Hausa

An kafa tsarin masana’antu masu halayyar musamman a yankin Dingtao na birnin Heze dake lardin Shandong na kasar Sin domin ingiza ci gaban tattalin arziki mai inganci. (Jamila)