logo

HAUSA

Tashar cajin lantarki bisa hasken rana

2023-10-30 10:09:37 CMG Hausa

An kafa tashar cajin wutar lantarki bisa hasken rana a titin Qi’an na yankin Cangshan dake birnin Fuzhou, fadar mulkin lardin Fujian na kasar Sin. (Jamila)