Babbar kasuwar sayar da shanu da tumakai da raguna a birnin Kashgar na jihar Xinjiang
2023-10-30 12:55:47 CMG Hausa
Nan wata babbar kasuwar sayar da shanu da tumakai da raguna ce a birnin Kashgar dake jihar Xinjiang ta kasar Sin, kasuwar sayar da dabbobi mafi girma a nahiyar Asiya gaba daya. (Murtala Zhang)