logo

HAUSA

Ga yadda sojojin kasar Sin suka cimma nasarar kammala aikin gina da inganta sansanin MDD dake Wau na Sudan ta kudu

2023-10-30 07:58:29 CMG Hausa

A kwanan baya, tawagar injiniya ta rundunar sojin kasar Sin dake tabbatar da zaman lafiya a garin Wau na kasar Sudan ta kudu a madadin MDD karo na 13, ta yi watanni 3 ko fiye tana cimma nasarar kammala aikin gina da kuma inganta sansanin MDD dake Wau. (Sanusi Chen)