logo

HAUSA

Baje kolin na’urar aikin gona

2023-10-30 10:07:36 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin aikin gona na kasa da kasa na shekarar 2023 a birnin Wuhan na lardin Hubei dake kasar Sin. (Jamila)