Bakin haure 'yan Afirka da suka isa kasar Tunisiya ba bisa ka'ida ba
2023-10-27 20:50:04 CMG Hausa
Bakin haure 'yan Afirka da suka isa kasar Tunisiya ba bisa ka'ida ba suna samun mafaka a wani titi mai tazarar mita 200 daga ginin hukumar kula da 'yan gudun hijira ta duniya (IOM). (Bilkisu Xin)