logo

HAUSA

Palasdinawa dake zirin Gaza na yiwa iyalansu ta’aziyyar rashin ‘yan uwansu

2023-10-26 13:26:30 CMG Hausa

Yadda ‘yan kasar Palasdinu dake zirin Gaza ke yiwa iyalansu ta’aziyyar rashin ‘yan uwansu da suka mutu sakamakon hare-haren da sojojin kasar Isra’ila suka kai wa zirin Gaza.(Kande Gao)