logo

HAUSA

Sojojin Isra'ila sun ce tankunan yaki sun shiga Gaza

2023-10-26 14:40:27 CMG Hausa

Dakarun tsaron Isra'ila (IDF) sun sanar a safiyar Alhamis din nan cewa, a shirye-shiryen tunkarar matakai na gaba na hare-haren da suke kaiwa, tankunan yaki da sojojinta sun kai hari sassa da dama na kungiyar Hamas, da kan kayayyakin more rayuwa da wuraren harba makamai masu linzami a arewacin Gaza.

A cewar wata sanarwa da IDF din ta fitar, sojojin sun fice daga yankin, inda suka koma yankin Isra'ila. (Ibrahim)