logo

HAUSA

Zirin Gaza: Jarirai sabbin haihuwa fiye da 100 suna daf da mutuwa

2023-10-24 15:16:38 CMG Hausa

Jarirai sabbin haihuwa fiye da 100 suna daf da mutuwa sakamakon rikici na tsawon fiye da makonni 2 tsakanin Palasdinu da Isra’ila. (Tasallah Yuan)