Shagulgulan murnar ranar tsoffi a kasar Sin
2023-10-24 16:40:21 CMG
Yadda aka gudanar da shagulgulan murnar ranar tsoffi a sassa daban daban na kasar Sin. A ranar 9 ga watan 9 na kowace shekara bisa kalandar gargajiya na kasar Sin, ake bikin gargajiya da ake kira Chongyang, kana ranar tsofaffi a kasar, wanda a wannan shekara ya fado a jiya Litinin.