Kashi na biyu na bikin baje kolin kayayyakin shigi da fici na kasar Sin
2023-10-24 16:35:34 CMG
Kashi na biyu na bikin baje kolin kayayyakin shigi da fici na kasar Sin da aka fi sani da Canton Fair a Turance karo na 134, wanda aka kaddamar a birnin Guangzhou da ke kudancin kasar. Za a shafe tsawon kwanaki biyar ana bikin, inda aka baje kolin nau’o’in kayayyakin amfanin gida da na kwalliya da gine-gine da sauransu.