Jiragen kasa guda biyu sun yi karo a kasar Bangladesh
2023-10-24 15:31:32 CMG Hausa
Jiragen kasa guda biyu sun yi karo a ranar 23 ga watan a yankin Kishoreganj dake kasar Bangladesh, hadarin ya haddasa mutuwar mutane a kalla 16, tare da raunatar mutane fiye da 100.(Zainab Zhang)