Ga yadda jami'an sojin MDD suka yi rangadi a sansanin sojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a Mali
2023-10-23 07:57:58 CMG Hausa
A kwanan baya, babban hafsan hafsoshin rundunonin sojojin MDD dake tabbatar da zaman lafiya a kasar Mali ya yi rangadi tare da sauran jami’an soja 5 a sansanin sojojin kasar Sin, inda suka yi bincike kan yadda rundunar sojin kasar Sin take share fagen janye jiki daga sansanin, da kuma mika nauyin tabbatar da zaman lafiya dake rataye a wuyanta ga wata rundunar soja ta MDD daban. (Sanusi Chen)