logo

HAUSA

Busar da naman agwagi a lardin Jiangxi

2023-10-23 12:06:33 CMG Hausa

Yadda aka busar da naman agwagi ke nan a gundumar Dayu dake birnin Ganzhou na lardin Jiangxi na kasar Sin. Sana’ar kiwon agwagi gami da sarrafa namansu, ta zama wata muhimmiyar sana’a dake taimakawa ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)