logo

HAUSA

Kasar Sin a idon duniya ta fannin muhalli

2023-10-22 21:16:15 CRI

Yayin da kasar Sin ke kara bude kofarta ga kasashen ketare, karin baki na zuwa kasar, ko domin dalibta ko kuma aiki, wadanda suke gane ma idonsu bunkasuwar kasar Sin a rayuwarsu ta yau da kullum, kuma ci gaban da kasar Sin ta samu ta fannin kiyaye muhalli na daga cikin abubuwan da suke burge su.

A kasance tare da mu don jin karin haske.(Lubabatu)