logo

HAUSA

Gungun lauyoyin shugaban kasa Mohamed Bazoum ya bukaci da a saki mutuminsu ba tare da bata lokaci ba

2023-10-21 20:09:26 CMG HAUSA

A ranar jiya 20 ga watan Okatoban shekarar 2023, gungun lauyoyin shugaban Nijar, Mohamed Bazoum, matarsa da dansa da ake tsare dasu ya bayyana damuwarsa game da rasa jin duriyar mutuminsa, tun bayan abin da ya faru a ranar 19 ga watan da muke ciki a birnin Yamai.  

Daga birnin Yamai, abokin aikinmu Mamane Ada ya turo mana da wannan rahoto.