logo

HAUSA

Noman laimar kwadi bisa tsarin 5G

2023-10-21 16:54:10 CMG Hausa

Ana noman laimar kwadi bisa tsarin fasahar 5G a garin Jiangshe na birnin Xiangtan dake lardin Hunan na kasar Sin domin ingiza farfadowar kauyuka. (Jamila)