logo

HAUSA

Wani kokarin ficewa da tsohon shugaban kasa Mohamed Bazoum ya sha kasa

2023-10-21 14:57:10 CMG HAUSA

A cewar wasu labarai masu sahihanci sun nuna cewa a ranar jiya Alhamis 19 ga watan Oktoban shekarar 2023, a sanyin safiyar wasu sojojin dake tsaron fadar shugaban sun yin yunkurin fitar da shugaba Mohamad Bazoum daga inda ake tsare da shi, tare da hannun ketare.  A cewar mambobin kwamitin ceton kasa na CNSP,  ba a ci nasarar wannan yunkuri ba.

Daga birnin Yamai, abokin aikinmu Mamane Ada ya aiko mana wannan rahoto kan wannan batu.