Baje kolin sakamakon masana’antun yanar gizo
2023-10-21 16:51:27 CMG Hausa
An shirya bikin baje kolin sakamakon kirkire-kirkire na babban taron masana’antun yanar gizo na kasa da kasa na shekarar 2023 a birnin Shenyang na lardin Liaoning dake arewa maso gabashin kasar Sin. (Jamila)