logo

HAUSA

Cibiyar big data mai amfani da sabon makamashi

2023-10-21 16:49:09 CMG Hausa

Cibiyar big data mai amfani da sabon makamashi mai tsabta gaba daya wato 100% irinta ta farko a kasar Sin da aka kafa a birnin Haidong na lardin Qinghai na kasar. (Jamila)