logo

HAUSA

Kasar Sin ta yi kokarin raya fasahar zamani

2023-10-20 19:27:47 CMG Hausa

A wannan zamanin da muke ciki, mutane suna iya ganin fasahohin zamani na kasar Sin, wadanda ke kan gaba a duniya, a wurare daban daban. A cikin shirin yau za mu duba yadda kasar take kokarin raya bangaren fasahar zamani, ta yadda take samun damar tabbatar da zamanantarwa a gida.