logo

HAUSA

Masu aikin sa kai sun yi rantsuwar kama aikin bikin CIIE

2023-10-20 15:45:24 CMG Hausa

Ga yadda masu aikin sa kai fiye da 5700 suka yi rantsuwar kama aiki domin bikin baje kolin kayayyaki da ake shigowa da su Sin daga kasashen waje wato CIIE karo na 6.(Zainab Zhang)