Kasar Yemen dai na cikin wani mawuyacin hali na jin kai
2023-10-20 14:54:36 CMG Hausa
Kasar Yemen dai na cikin wani mawuyacin hali na jin kai, inda ake fama da matsalar karancin abinci mai gina jiki. Majalisar Dinkin Duniya ta yi kiyasin cewa nan da shekara ta 2023, mutane miliyan 21.6 a kasar Yemen (kashi biyu bisa uku na al'ummar kasar), za su bukaci taimakon jin kai da ayyukan kariya. (Bilkisu Xin)