Jirgin ruwan Hydrogen Sanxia-1
2023-10-19 14:32:31 CMG Hausa
An kaddamar da jirgin ruwa dake amfani da makamashin Hydrogen na farko a kasar Sin da aka nada suna “Jirgin ruwan Hydrogen Sanxia-1” a kogin Yangtse dake birnin Yichang na lardin Hubei na kasar Sin. (Jamila)