logo

HAUSA

Na’urar kare kayan tarihi

2023-10-19 14:30:05 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin na’urorin zamani na kare kayayyakin tarihi a sansanin masana’antun kera na’urorin kare kayayyakin tarihi dake birnin Chongqing na kasar Sin. (Jamila)