Tattalin arzikin kasar Sin na kara murmurewa
2023-10-19 18:03:26 CMG Hausa
Hukumar kididdiga ta kasar Sin (NBS) ta fitar da alkaluman GPDn kasar, na farkon watanni 9 na shekarar da muke ciki, abun da ya nuna cewa, tattalin arzikin kasar Sin na kara murmurewa, kana ana kara samun ci gaba mai inganci da dorewa yadda ya kamata.