logo

HAUSA

IMF Ta Yi Hasashen Tattalin Arzikin Kasar Sin Zai Karu Da Kaso 5 A Bana

2023-10-18 10:52:08 CMG Hausa

Asusun ba da lamuni na duniya IMF, ya yi hasashe a yau Laraba cewa, tattalin arzikin kasar Sin zai karu da kaso 5 a bana, yayin da na yankin Asiya da tekun Pasifik zai karu da kaso 4.6.

Asusun ya fitar da wadannan alkaluma ne cikin sabon rahotonsa na hasashen tattalin arzikin duniya. (Fa’iza Mustapha)