logo

HAUSA

Najeriya ta yi imanin shawarar “ziri daya da hanya daya” za ta inganta ci gban kasashen Afirka

2023-10-18 08:53:42 CMG Hausa

A halin yanzu, ana gudanar da taron dandalin tattaunawar hadin gwiwar raya shawarar “ziri daya da hanya daya” ta duniya karo na 3, kuma kafin shirya wannan muhimmin taro, wakiliyarmu Amina Xu ta zanta da wasu manyan jami’an gwamnatin Najeriya a birnin Abuja, ciki har da ministan harkokin wajen kasar Yusuf Tuggar, da kakakin majalisar wakilan kasar Abbas Tajudeen. Ga zantawa dake tsakaninsu da wakiliyarmu.