Xi Ya Yi Jawabi A Bikin Bude BRF Karo Na 3
2023-10-18 16:32:29 CMG Hausa
Masu kallonmu barka da war haka. Yau Laraba, an bude taron kolin dandalin hadin gwiwar kasa da kasa kan shawarar “Ziri daya da hanya daya” BRF karo na uku a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci bikin bude taron, tare da gabatar da jawabi.