logo

HAUSA

Kiwon kaguwa a gonar shinkafa

2023-10-16 12:34:03 CMG Hausa

Yadda manoma suke kiwon kaguwa a gonar shinkafa ke nan a yankin karkara dake birnin Lanxi na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)