logo

HAUSA

Ga yadda wasu sabbin sojoji masu sarrafa makamai masu linzami na kasar Sin suke samun horo a kullum

2023-10-16 08:32:05 CMG Hausa

Ga yadda wasu sabbin sojoji da rundunar soja mai sarrafa makamai masu linzami ta kasar Sin ta dauka, suke samun horo a yau da kullum. (Sanusi Chen)