logo

HAUSA

Motar sabon makamashi a Zhaoqing

2023-10-16 14:37:01 CMG Hausa

An kafa sansanin kera motocin dake amfani da sabon makamashi a birnin Zhaoqing na lardin Guangdong na kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)