logo

HAUSA

Mutum mutumin inji mai binciken na’urar samar da lantarki

2023-10-15 16:28:31 CMG Hausa

Mutum mutumin inji yana binciken na’urorin samar da wutar lantarki a tashar lantarkin Changning dake birnin Changji na jihar Xinjiang ta kasar Sin. (Jamila)