Wurin cajin lantarki bisa hasken rana
2023-10-15 16:26:05 CMG Hausa
An kaddamar da wurin cajin wutar lantarkin motoci bisa hasken rana irinsa na farko a birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)