logo

HAUSA

Layin dogo mai saurin tafiya kan teku

2023-10-12 10:34:04 CMG Hausa

An kaddamar da layin dogo mai saurin tafiya da aka gina kan teku tsakanin birnin Fuzhou da na Xiamen na lardin Fujian dake gabashin kasar Sin. (Jamila)