logo

HAUSA

Na’urorin aikin gona

2023-10-11 09:17:14 CMG Hausa

Kamfanin kimiyya da fasaha na Mushen dake birnin Urumqi na yankin Xinjiang na kasar Sin yana kera na’urorin aikin gona iri na zamani domin sayar da su sassan kasar Sin da kuma ketare. (Jamila)