logo

HAUSA

Bikin jana’izar wadanda girgizar kasa ta halaka a kasar Afghanistan

2023-10-11 11:29:20 CMG

Yadda aka gudanar da jana’izar wadanda girgizar kasa ta halaka a yankin Zanda Jan na lardin Herat da ke yammacin kasar Afghanistan ke nan. Jami’in sashen kula da bala’u na lardin ya ce, a yankin Zanda Jan da girgizar ta fi addaba, akwai kauyuka 13 da girgizar ta lalata kwata kwata.