logo

HAUSA

Batir Lithium da aka kera a Kashgar

2023-10-11 09:19:49 CMG Hausa

Ana ingiza aikin gina hedkwatar samar da batir din Lithium dake yammcin kasar Sin a yankin kashgar na jihar Xinjiang ta kasar. (Jamila)