Fasahar kere-kere ta zamani
2023-10-09 09:28:55 CMG Hausa
Kamfanin kera na’urorin samar da wutar lantarki na Dongfang wato DEC dake birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar Sin yana amfani da fasahohin kere-kere na zamani domin kyautata ingancin kayayyaki. (Jamila)