logo

HAUSA

Kokarin hadin gwiwa don kare dukiyar daukacin Bil Adama

2023-10-09 15:51:00 CMG Hausa

 

A cikin shirin mu na yau, za mu tattauna ne kan batun da ya shafi aikin kare kayayyakin tarihi na al'adu, wadanda suka kasance dukiyar daukacin Bil Adama.(Bello Wang)