Girbin dankalin turawa a lardin Hebei
2023-10-09 12:07:55 CMG Hausa
Yadda aka yi girbin wani nau’in dankalin turawa ke nan a gundumar Zhangbei dake lardin Hebei na kasar Sin, al’amarin da ya taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)